Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,205,876 members, 7,994,027 topics. Date: Tuesday, 05 November 2024 at 04:30 AM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? (1482 Views)
Femi Gbajabiamila Campaigns With Fuad Laguda Ahead Of Saturday's Bye-Election / President Buhari arrives Daura ahead of Saturday’s governorship election / Bola Tinubu Lands In Osogbo Ahead Of Saturday's Governorship Election(photos) (2) (3) (4)
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 9:48pm On Feb 19, 2023 |
AtikuOkowa:saboda Atiku be yi wa arewa komai lokacin Yana mataimakin shugaban kasa. Na Yi bautar kasa a yola ba abin da ya yiwa garin su |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by AtikuOkowa: 10:01pm On Feb 19, 2023 |
frank14011991: Masha Allah Kace Atiku baiyi komai Arewa da Yola ba ko? Bari na fara da kaina.0 Nayi makaranta a AUN na kuma yi matsayin ma'aikacin rike gurbi Faro. Na kuma sami scholarship na Atiku. Kaga CV da kuma Ceritificate nawa suna like a bango yanzu haka suna cewa karya kake. Shin zan zaiyano maka aiyukan da yayi ne a matsayin ka yadda karya kake,ko dai zan zaiyano maka ne a matsayin degreen ka bai maka amfani ba? |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 10:11pm On Feb 19, 2023 |
AtikuOkowa:Atiku ya ce Allah baya amsar adduar talakawa, mallam jafar kuma yayi Mai baki, yace Allah ya jarabce shi da son mulki kuma beze samu ba |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by AtikuOkowa: 12:25am On Feb 20, 2023 |
frank14011991: Na farko batun wai yace addu'ar talaka kaza-kaza-kaza ba gaskiy bane. Mun dubu hamsin ka duk wanda ya kawo tape,audio,videk ko mujallar da ya fadi hakan. Na biyu kuma,maganar sheikh Ja'afar ba maganar Sahabbai ce ba. Kuma ai illar Tinubu da sheikh ja'afar ya zaiyano,yafi na Atikun. Yana iya kuskure,da yana raye kuma zai nemi afuwar Atiku. Amma malamai nawa suka goyi bayan Atiku? Nawa kuma suka kushe Tinubu? Zan lissafo maka su,kuma baka da hujjar daura sheikh ja'afar a kansu,a shri'ance |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by amuwo1980: 1:06am On Feb 20, 2023 |
AtikuOkowa:For me ke , I eat 3 druggies for breakfast , I can match the best of these flotsam and jetsams anywhere any day |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 6:19am On Feb 20, 2023 |
AtikuOkowa:malamai nawa suke goyon bayan tinubu, sheikh yahaya jingir na jos, jiya ya ce a zabi tinubu |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by maestroferddi: 7:10am On Feb 20, 2023 |
[quote author=yarimo post=121047597][/quote]A smart person knows when to fight and when to accept the inevitable... Tinubu has already lost this election... What does the fact that Buhari has been making back to back national broadcast tell you? There is a barely disguised determination to ensure that Nigeria does not fall into the hands of Tinubu... The naira redesign has to be a trump card... Oga na master... |
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by PeterObi4LP: 8:22am On Feb 20, 2023 |
AYunusa: Tinubu can never win mark my word |
Biligi Biligi Tinubu Has Lule Piiiiiiiiii / Tinubu's Illegitimacy Will Fuel More Coup In West Africa / CSU Documents: The Supreme Court of Techicalities ... Over To You
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 16 |