Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,191,052 members, 7,942,809 topics. Date: Saturday, 07 September 2024 at 05:26 PM

TARIHIN IBRAHIM M GOMBE - Literature - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Literature / TARIHIN IBRAHIM M GOMBE (2146 Views)

Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe / Abubakar Adam Ibrahim Wins The 2016 Nigeria Prize For Literature. / ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe (2) (3) (4)

(1) (Reply)

TARIHIN IBRAHIM M GOMBE by Imgombe2016(m): 6:43am On Jul 16, 2015
[img][/img][font=Lucida Sans Unicode][/font][i][/i]TARIHIN
IBRAHIM
M.
GOMBE on: 27 Mar 17, 08:31 AM Ni Mohammad Ibrahim wanda akafi
sani da Ibrahim M. Gombe an haifeni
ranar 01/01/1995 a kauyen Jauro-jatau
dake gundumar Garko a karamar
hukumar Akko dake jihar Gombe.
A gidan mu ba abinda akafara nuna mana daga farko sai karatun Allo. Nayi
karatun Al-Qur'ani agurin Mallam
Salisu Isma'il dake kauyen Wuro Biriji
daga 2001 zuwa 2006.
Afannin karatun boko kuwa wato ta
inda nafi karfi, nasoma karatun furamare a Wuro Biriji Primary School
a shekara ta 2002 inda nakammala
wato narubuta jarrabawar 'common
entrance' a 2008 kuma na kasance
nine 'class rep' har nagama. A 2009
nashiga GDJSS Wuro Biriji inda nahada ashekarata 2011 kuma na
kasance nine 'health prefect'.
Akarshen 2011 nasamu 'scholarship' a
makarantar 'Science Village
Secondary School Gombe' a 2014 na
rubuta jarrabawar SSCE {WAEC da NECO} da kuma JAMB. Nakasance
nine 'headboy' namakarantar.
A 2015 ne nashiga kwallejin horas
da malamai takasa dake garin Gombe
wato FCE(T)Gombe. Ina karantan
Biology/Chemistry. A sana' kuma ni marubucine. 2TARIHIN

Biology/Chemistry. A sana' kuma ni marubucine. 2
TARIHIN

Up NEPA! (a Poem) / Nkechi, The Adulterous Wife (A Short Romantic Story) / Shartered Love By Ola Olowo

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 12
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.