Stats: 3,179,500 members, 7,908,398 topics. Date: Friday, 02 August 2024 at 04:17 AM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / The Reality Of What Happens At Saudi(minna) In Hausa. (1239 Views)
18-Seater Bus Involved In Accident On Bida-Minna Road, People Dead (Graphic Pics / Corper Ebere Christian Dies In Accident Along Minna Road / Electric Shocks Policeman In Minna And 2 Others (Photos) (2) (3) (4)
(1) (Reply)
The Reality Of What Happens At Saudi(minna) In Hausa. by Kagarko(m): 10:55pm On Sep 30, 2015 |
Daga Shehin Malamin Sunnah Sheik Dr. Abdullah
Usman Gadon Kaya
Dan Allah Ka Daure Ka Karanta, Ka Kuma Turama
Wasu Suma Su Karu
MUTUWAR SHAHADAR ALHAZAI A WAJEN JIFA
DA MAKIRCIN YAN SHIAH (IRAN) Alallh ya mana
magininsu da karnukan su.
@ Wajibi ne mu zamo masu Taka tsantsan akan
fadin maganganu da yada jita, jita, da cin mutunci
da kuma kage ga Hukumomin Saudiyya! Akan
wannan sha, ani, Mu sani cewa duk abin da muka
fada Allah zai tambaye mu.( ﻣﺎ ﻳﻠﻔﻆ ﻣﻦ ﻗﻮﻝ ﺇﻻ
ﻟﺪﻳﻪ ﺭﻗﻴﺐ ﻋﺘﻴﺪ )
@ Ina jiye mana Tsoron mu wayi gari muna yiwa
yan shi, ah aiki , bamu sani ba ko kuma mun
sani. A wannan Harkar , wallahi mutum zai wayi
gari ya zama Karen Farautar Iran da shiah duka ,
bai farga ba. A duk Duniya ba wadanda suka fara
fitowa suna Tsinuwa da Batanci ga Kasar
Saudiyya akan wannan lamari na mutuwar
Alhazan nan sai yanshi, ah, su kuma suna yi ne
don Siyasar su da Gina Aqidar su ta Shianci da
take Tsananin Fada da Sunnah.
@ Duk mai hankali da tunani yasan irin jarimin
kokarin da hukumar Saudiyya take yi shekaru da
Dama , wajen Taimakawa duniyar musulunci da
kai taimakon agaji na Gaggawa ga kasashen
musulmi Talakawa da Taimakawa Daliban ilmi ,
da Kyautata rayuwar Alhazai , da kashe Makudan
Dalolin kudi don Gina Haramaini, na Makka da
Madina, , a duk Duniya babu babban wuri da
yakai tsadar Haramaini, Duk Duniya babu wata
Qasar da ta isa tayi wannan in ba saudiyyar ba,!
AMMA DUK DA HAKA BAZA, A JINJINA MUSU BA
DA KUMA YI MUSU ADDUAR DAUWMA A CIKIN
NI, IMA, SAI WANNAN ABU YA FARU , MUTANE
BA TARE DA BINCIKKE NA ADALCI BA , SU KAMA
SUKA GA SAUDIYYA , SUNA GOYON BAYAN YAN
SHIAH ![]() |
(1) (Reply)
10 Things You Should Never Joke About. / Wizkid Makes History As First Nigerian To Get Grammy Nomination / Lagos Drivers Devise New Ways To Battle Lastma,touts ( Photo)
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 19 |