Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,198,546 members, 7,968,564 topics. Date: Monday, 07 October 2024 at 09:29 AM |
Nairaland Forum / Entertainment / Music/Radio / Rap Battles / Hausa Rapp Battles (23746 Views)
Yo!! Niggas Drop Your Numbers I'm Creating A Whatsapp Group For Rap Battles �� / Free Hausa Beat / #rap Battles And Rap Battle Fixtures#(get In Here And Battle) (2) (3) (4)
Hausa Rapp Battles by nomiisgee: 3:32pm On Oct 14, 2016 |
Nomiis Gee - zana baku microphone ku ja da janwey , na baku jar speker ku watsa mohet, na baku rapping ku watsa Hannuwaye!. ina jiran duk wani Hausa rapper ya mayar min na gani? 9 Likes 3 Shares |
Re: Hausa Rapp Battles by ravenonmic47: 9:04pm On Oct 14, 2016 |
RAVEN Abani mic abani stage raps zanfara halbi Karkujadani sallah adu'a da jan jalbi Babu tsafi am strong inada karfi Jumping on ur beats kashe kitan da lisafi Freestyle ba litafi Sunche Raven kafi Am hot ruwan zafi Yanzun da muka taga tutun Arewa dan a sanmu Arewa24 247 tana bayan mu H hiphop da nomiisgee yatsaya akan mu Dropping constant song a ranmu Bamudamuba lagos zatsu dawo a bayanmu idan baka gane ba kuna tv dan kaganmu Videos namu ana playing jama'a zatsu sanmu Instagram_Ravenonmic 5 Likes 1 Share |
Re: Hausa Rapp Battles by Mixtermoremusic: 3:15am On Oct 15, 2016 |
Nine containar waka mai daban daban like fantimoty Nine limamun sauti my own type of waka cant be naughty. Rapping zuba ake cewa? In na zubar Ku daibewa Ku tabbatar ansharewa Don fagen zuba ba'a cashewa. Inada bass kamar trunk of a lorry Highway nake shiyasa nake in hurry, Na zaga na ga so many mc's Same style suke "damn, that's boring" Rapping zuba ake cewa? In na shigo baya karewa Kala kala nake karowa Kullum na fito salute arewa. Nine Mixter Moresauti mix master Gayu sun San ban sata Kuma dai ban shan mai sa poster Kullum fatan alheri Daga fans ba fatan sharri Sun bamu support daga fari Sabon baiti nayi muku kari. Instagram @Mixtermoremusic 2 Likes 1 Share |
Re: Hausa Rapp Battles by titahotzamani: 7:30am On Oct 15, 2016 |
Ina matikar godiya ga Allah. Sabida shi ya aliceni Have been working all through People thought am not ganna make it But now I am classic Because am thechoice of the people No one can take my place Because fame is what every one is Looking for, can't wait when my Name will be mension. Am at the top cen sama Mama ta ban blessing na gama Titahot zamani mazan fama Wake na nakayi kamar noma Ba sauki wajan neman sa fame Me and you walahi not the same Music I took it bussiness game Ba anyar shirme Ko Ko game Instagram @titahot_zamani |
Re: Hausa Rapp Battles by Yakumzeee(m): 8:20am On Oct 15, 2016 |
*Das me, yakumzee, so sharp like a razo *I know , and you know America To Toronto *I go, to blow, but I start in borno *Am not horror,......shiiiiiiii........dodo *I see you Asino, B.O.C. my bro ooo *Mexico here I come, I just com to blo. *Sarkode tuale, you are the boss I kno. *Y.b.n.l olamide baddoo. ...........Baddoo *4 (V2) *Zoka bini tunda kace bauchi baida nisa *bauchi....... na shigo Ai dole Inci masa *sangaya gudu nayi ai kaine na fassa *daji na koma can ai neman albassa mesa damusa ai bassucin albassa *kai da shi ai kasan sakanin Ku da nisa Yaro kuma ai baya shan yasa *if you think I can't do without you ai kar yansa Instagram, Yakumzee_Offishall 1 Like 1 Share |
Re: Hausa Rapp Battles by MPrudent: 5:52pm On Oct 15, 2016 |
Sa'ido sana'ar banza wadda babu riba haters inka kasa har ka kwashe no body would bargain, their head's got mental I know I am elemental My king is not brutal And my flaws are immortal Oh! Allah kareni daga accident that would look fatal Enemies much, can't even get the sum total We never go back always flawing on instrumental. |
Re: Hausa Rapp Battles by flemxie: 11:51pm On Oct 15, 2016 |
Haba matasa, a kullum yaumin ku kama Sana'a banda sata, a hakan ai Zamu basu rata, se Ku riqe kuma banda cuta, banda zalinci ko mugunta, gwado gwadon zakara charanta, taqaman ka saurayi ba sata, mutunci ki baby banda lalata, mutunci madara kar ku manta, in ya zuba se de jarabta, amma a debe ba a gwada ta, a haka ne zaki zama mata, Ki haifi yara masu nagarta, ki raine kar suyi wauta, shawari daga flemxie me sarauta, algaita se masarauta, nama kakeso jeka mahauta, in na jeji ne se mafarauta, ilimi kuwa se makaranta, but in rapping kakeso nemi flemzie, hope you already see the reason...... #maisabonsalo from bauchi state, 07035130945 1 Like |
Re: Hausa Rapp Battles by shamsutofa: 4:36pm On Oct 16, 2016 |
Hausa rap battle Ina benz suna beetle Ansan gidan giya da pasa bottle Alwala nake koh ba kettle Wait a minute, am on top of the hustle Its IceKing Tofa giggle with the bizzle K Town, ka tabamu muyi maka chisel Balling everyday koh babu whistle Dan duk wani dan Arsenal yasan Ozil U knw am a king in the castle Flows dina are missile New school, yours is a fossil Catch me in the ring if u thing u can wrestle Hot like a fire Am higher A gidan mutuwa ake jaje, gidan suna sae Allah raya Am a nigga from dope boyz empire Mota bata tafiya saida taya Toh ku bani hanya Banson hayaniya Qaramin yaro amma suna ce mini yaya Dan manya Music till I die, I'm nt gonna retire Real niggas know real niggas, bt I don't recognise u ja da baya Ni nanm dae bana sata S.K ma bana shan ta Nayi rap na kada maka hanta Har ka farayin tata Kae yarone ka fahimta Nayi wuya na chan chanta In ya maka xafi kwanta Kayi bacci domin ka manta In ka kuma kuima sae maqabarta Haters nine ajalinsu Kalli kaga tagwayen masu Suyi hauka imn sokesu Already dama na sheqe su I'ma king of kings say yess sir Dajii nake like sambisa Ka tabani bala'i xansa Babu riba balle kaci gasa I GO BY THE NAME ICEKING TOFA AKA #MR KINGING
|
Re: Hausa Rapp Battles by arewathebest(m): 4:49pm On Oct 20, 2016 |
UNIQUEPIKIN Na iya turanci ga pidgin A Maths Kuma na iya Logarithm in magana ne ko na origin 9ja kira ni da indigene badan ni ba don Ubangijin Da yayi ni ya yiku ya yo mijin tantabara da english pigeon And Jin watau Aljani ni kadai ne su kuma san sani wanga ai shine infinity nayi rap dayawa mai quantity av gone to the top till eternity ka tabani a busa penalty
|
Re: Hausa Rapp Battles by Micflamer(m): 4:36pm On Dec 05, 2016 |
Mic Flamer back in the. game like what
haters keep fanning ma ego you damn rat
am a winner not a weener so. stay. back
before I fling you up with ma Konfu smack
I. gat. a question are u a hater or ma snack |
Re: Hausa Rapp Battles by Micflamer(m): 4:40pm On Dec 05, 2016 |
Mic Flamer back in the. game like what haters keep fanning ma ego you damn rat am a winner not a weener so. stay. back before I fling you up with ma Konfu smack I. gat. a question are u a hater or ma snack crunch. like. a biscuit just like that I. ruling this town of. k city no. doubt rules yo mine as if u I'm crack hey is. micflamer na danno coming tru ya wit d super flows all. d. guys n ladies reaping K. N O see in d sky like a UFO u wanna. like ok. sai kunzo |
Re: Hausa Rapp Battles by waxjay(m): 8:58pm On Dec 09, 2016 |
(Wax.j) Sitting on the throne tur laile su ce min king, gat niggas right on this pannel they should ready to speak, sun ce Obama tafi sun kawo Donald trump,ama mun ki ankurq they no it gon be bomb, I keep the game steady niggas know that we ready,aqurately unfailing, just do ur game tight and give a f about no nobody, my hands up to the silin, tur, they wish me well harsun bani guga,karamin yaro ne ama bigboi acikin binary.
|
Re: Hausa Rapp Battles by sboyne: 12:16pm On Dec 11, 2016 |
gani nida nomis gee Dan bayawa bane so ba samu bane custard ba koko bane masa ba burger bane danbu ba kilishi bane shanu ba komai bane illa zallan beef ne kawai... baki gane bane? wai nace baki gane bane soyayya dake ba lallai bane, haka ma in barki ba illa bane, comot for road, tashi anan!! ama spit this for ever non stop (Arabic part) ana halalul mashakil al afdal shai'un muqbil, sboy huwa ismy, Arabian hustler ya'a ny, nuqudun kathiran indy, bana cin kifi da bindi.....bana cin kifi da bindi!!! #EhManaaaaa
|
Re: Hausa Rapp Battles by enua(m): 7:49am On Dec 18, 2016 |
godiya ta musaman ga wa inda suka kirane ta salula/dose that put me beyond family har suna ta pada da juna/ku kadai ne nawa kukadai ne abuna/dun lokacin da new biyo ta Kaduna/yan sanda suka rike ne sai na nuna tankarduna/u put a word for Me and dat word it's a saviour Coz it save me from d torturing/kuma lokacin da na ka'sa ku kuka talabe ne/ku ka bane kudi kuka sallame ne/lokacin da entertainment wasn't entertaining/dun ba'a tabe/ inkaje show sai arike ka kasha na jake/gashe yanzu munyi kudi kuma chin shine kawai yake sa mu shakewa har muye tari/u guys has done well hakika/ko jira ne zane turu mako kudi ta wasika/ 1 Like |
Re: Hausa Rapp Battles by AlamienDagash(m): 7:38pm On Dec 21, 2016 |
all em chicks are *borried am c0min den d rapperz start 2 *worry, am ridin ferari nd u ridin *lorry. inata gille kansu koba almakashi, raps dina ba fashi ba numfashi standin ovation still naqi natashi*
|
Re: Hausa Rapp Battles by SARAOBAMA001(f): 2:28pm On Dec 27, 2016 |
(Sara) Inada maza a ghana daga kuma sai ankai cikin telma, lafiya kika kama, karki manta dashi, babu zapi burisa kilishii, aii mu mukesa mazanmu kilishi kawai zapi mota sai abakishi, eeh toh musa yace ba wani bugati amma zai banishi, legacy irin na morell sara aii nine ogana ogana, am above ina sama dole a sanni achan bisa gala gala, iblizzy dan Allah gaya masu bana wasa amma come to my guy, momicy got independence, sai nakarfi grammy aii dole a bani a bani, goodluck let me fleeping am searching my sara’s jenior inada shegun nigas a kd am westing my time with the money Allah sarki…………. 1 Like
|
Re: Hausa Rapp Battles by orlagunners(m): 6:02pm On Jan 03, 2017 |
Cigaban nahiya shine zaman lafiya al'umar duniya kusaurari wannan kafiya Hausa Igbo Yoruba kowana yare baidaya rashin zaman lafiya yana sa ayi jinya akwashi da illa mallan yafima maleriya Rashin zaman lafiya yasa ankwana a rijiya rajiya mai macijiya macijiya mai dafin siya sai da zaman lafiya akeci ayi dariya shi zaman lafiya yana kara lafiya rashin zaman lafiya yana sa ciwon zuciya MU yan najeriya mudinga zaman lafiya MU dai na hayaniya ko nuna wariya Muslims n d Christian gareku nake magiya Khalid g dguy wato SARKIN kafiya..... The only one angon bishira''' Am d one"" 1 Like 1 Share
|
Re: Hausa Rapp Battles by aminuwali(m): 5:08pm On Jan 14, 2017 |
-NEXTING ZAKI- *The call me Nexingzaki *Dole su kara min maki *Ai hassadar su ta zama taki *Da mun shigo gari su ke rufe baki *floss kuzo ku karba dan na zama banki *Na rufa musu asiri like bangon daki *Dole ne su kira ni da sarki *In na shigo su tarwatse kamar sun ga zaki *taurarona ke haskawa a gari su na mamaki *back to u matasa *be a good dan kasa *Toh naija fa akwai matsala *mu koma ga ALLAH *muyo bauta da sallah is nextingzaki from Young niggas ent bauchi 1 Like
|
Re: Hausa Rapp Battles by JoeWendell: 9:17pm On Jan 14, 2017 |
hahahah |
Re: Hausa Rapp Battles by EmmGee: 7:39am On Jan 15, 2017 |
Oh shit. This place is transformed. I'vebeen long gone!! Anyways. Bawani shege kaman dj ab #irin |
Re: Hausa Rapp Battles by ManirBK: 10:04pm On Jan 20, 2017 |
Nomis gee ban iya raps ba sai dai tambaya zuwa gareka wanda kuma ba'a taba yi makaba a facebook da kuma arewa24 website.Dafatar kuma zaka bani amsa gobe a H hip hop.tambayar itace Nomis gee munga wanka kala kala na kaya a wurinka amma har yanzu baka taba wankan BABBAR RIGA BA (MALUN MALUN) me yasa? |
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:32am On Jan 21, 2017 |
Nice One mazaje Keep it coming. We need More, kuna kokari |
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:33am On Jan 21, 2017 |
SARAOBAMA001: u tried Baby |
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:35am On Jan 21, 2017 |
Yakumzeee: Gaskia Rap dinka ya cije ne, kip it up |
Re: Hausa Rapp Battles by wizameen: 12:18am On Jan 22, 2017 |
*Peace yafi daham da lu'u lu'u tsada . *Abar zancen qabilu we are one zumunta mukeso a sada . *idan munyi haka saidai a tuno da daa . *karmu yi hassada . *karmu zamto kamar kada . *Mu so junanmu kar ace kura tasan gidan me babbar sanda . *To muna ta sending massage . *Real rapers basa mantawa da village . *Idea of music soft catilage *But to me not for those that didnt practice they have to Manage . *Oral freestyling ba image . *Tundaga tushe muke ta hustling har zuwa nan stage of the teenage . *Kai inma mukaji bahaza tako ina xaku gammu a garage . *Don't let anybody deceived you and let ur self been discourage . #Dutse,jigawa state 1 Like 1 Share |
Re: Hausa Rapp Battles by dreexy: 1:48am On Jan 22, 2017 |
abani space lets take a race you new in the game! just take a wait i eat the beat like takeway life is good just take ur way sama da kasa kaganni a can sama niggas am dreexy kaina suke gardama kyalesu kawai wai ashe har sun gama fans ta ko ina seda na lullube sun samun ido har seda nai tuntube tsabar zuba malan seda na zazzage sarki da kansa ya bani sarauta ka gayama zaki na fito farauta ka gudu ka huta sirrin daga tuta. #Bless @nomisgee |
Re: Hausa Rapp Battles by flemxie: 12:38pm On Jan 22, 2017 |
*one, two, three rap zan fara *baitoci zan jajjera *kunsan harkan se da dabara *kuma sometimes ai se da fitsara *a fagen rap nazama jan wuya *rap battle in these lahiya *ni nakeyin na daya *am on top nayi mamaya *ni gwani a qafiya *hip hop na iya *yau nayi dukiya *su zanyi dariya *am the swag dude, bauchi niggas bring some noise, when ever they hear my voice, am d master while they are still novice, I gat award when ever I wrote lyrics, cos my lyrics make sence, and there own ain't taste.... #flemxie bauchi |
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 12:59pm On Jan 22, 2017 |
[color=#990000][/color]Napaso da sauti kaman dunki Area guys su gani Su zama bunki Bana wasa da banki kaman wanki. YEAH,NOMISS GEE RAPPER NA AREWA GIDAN KANAWA BA ZAKA WARE BA ZAKI MAI MURMUSHI BA KA DA TARMASHE INA PLAYING RHYMES KAMAN GAMES NOMISS GEEEEE. I AM DRAGON OF THE NORTH LIVES IN NEW BUSSA DAN DALLATU NA BUSSA NA NIGER STATE. THANK YOU AREWA24 AND GOD BLESS.AMEEN |
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 1:02pm On Jan 22, 2017 |
DonSultan: |
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 4:08pm On Jan 26, 2017 |
Da bismillahi zan fara, Nomiss gee ne na daya, Hausawa gabadaya, Donsultan na gida, Kowa ya san ni a harka na, Dadin kowa, Garin kowa Yeah arewa, Yan niger, Gidan hausawa, Akwai fadawa, Musulunchi a naijeria, Illimi a calfornia, Arewa akwai dollar, Akwai naira, Mutane akwai mutuwa, Nomiis gee gaskiya anchukule, Yan naijeria, Muza ma daya, Mu hada kan mu a waje daya, Najeria babu kudii, Arewa noma ta fara, petrol an barta a baya, Nomiss gee mutum daya, Thank you Arewa24, You give so much more, Kuna fadakar da mu, da nishatar da mu, THANK YOU AREWA24, DON SULTAN FROM BUSSA, DANTORO ROAD. Yeah arewa, Yan niger, Gidan hausawa, Akwai fadawa, Musulunchi a naijeria, Illimi a calfornia, Arewa akwai dollar, Akwai naira, Mutane akwai mutuwa, Nomiis gee gaskiya anchukule, Yan naijeria, Muza ma daya, Mu hada kan mu a waje daya, Najeria babu kudii, Arewa noma ta fara, petrol an barta a baya, Nomiss gee mutum daya, Thank you Arewa24, You give so much more, Kuna fadakar da mu, da nishatar da mu, THANK YOU AREWA24, DON SULTAN FROM BUSSA, DANTORO ROAD. [/img]Yeah arewa, 1 Like |
Re: Hausa Rapp Battles by kudi15(m): 9:42am On Jan 28, 2017 |
LILXUX AREWA *Ana MUGUN tare AREWA pls kada mu ware *lets always be together makiya har sai Sun KARE *TO mu dena nuna banbanci cox cikin mu babu bare *guys mu dena saka zagi inhar zamu juya yare *hip hip hooray wanna RAP ai ko bature *when am raping on the stage daukan hoto saina turee *shout out to fati salma aisha Kai hadda laure *so 1Love matan K.D my regards to en KAZAURE *ASSALAMU ALAIKUM AREWA ni kauna nazo na nuna *pls inba respect ba mai ya kamaci en KADUNA *so let's RELATE TOGETHER NORTH RAPPERS FADA MU DENA *we ar all brothers in this game and arewa are the winner *ANA MUGUN TARE duk da wasu basu so su GAMMU *but we going higher everyday kuma dole zasu jimu *ga ma'adanar magan ganu they all know BBC NOMESGIEE cheek my flows style LILXUX nafi karfin JJC ANA_MUGUN_TARE LILXUX_AREWA 1 Share
|
Re: Hausa Rapp Battles by kudi15(m): 9:42am On Jan 28, 2017 |
LILXUX AREWA
*Ana MUGUN tare AREWA pls kada mu wa
*lets always be together makiya har sai Sun KARE *TO mu dena nuna banbanci cox cikin mu babu bare *guys mu dena saka zagi inhar zamu juya yare *hip hip hooray wanna RAP ai ko bature *when am raping on the stage daukan hoto saina turee *shout out to fati salma aisha Kai hadda laure *so 1Love matan K.D my regards to en KAZAURE *ASSALAMU ALAIKUM ni kauna nazo na nuna *pls inba respect ba mai ya kamaci en KADUNA *so let's RELATE TOGETHER NORTH RAPPERS FADA MU DENA *we ar all brothers in this game and arewa are the winner *ANA MUGUN TARE duk da wasu basu so su GAMMU *but we going higher everyday kuma dole zasu jimu *ga ma'adanar magan ganu they all know BBC NOMESGIEE cheek my flows style LILXUX nafi karfin JJC ANA_MUGUN_TARE LILXUX_AREWA |
Who Is The Best Rapper In Nigeria? / SAURON ADMITS BITING. EXPOSED BY OYINDA. BEGS NAIRALAND FOR FORGIVENESS .COME IN / Rap Tournament: Greatest Rapper On Nairaland
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 105 |