Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,185,694 members, 7,926,946 topics. Date: Wednesday, 21 August 2024 at 06:20 AM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Crime / Annoucement!!! See What Happend To This Girl........ (598 Views)
This Girl Is Missing For More Than Three Weeks Now / Scam Alert!! This Girl Has Been Scamming Guys Online. / I Slapped A Solder Yesterday Evening,see What Happend Next, (2) (3) (4)
(1) (Reply)
Annoucement!!! See What Happend To This Girl........ by Sabkesh(m): 2:04pm On Nov 19, 2019 |
SHE HAS BEEN MISSING, THIS IS WHAT HAPPENED ASSALAMU ALAIKUM SUNA NA MALLAM HUSSAINI SULEMAN MAZAUNIN ABUJA. A KWAI WATA YARINYA SUNANTA SADIYA MUKTHR AMMA AFI SANINTA DA YASMEEN. TA ZAUNA TARE DA IYALI NA KUSAN SHEKARA BIU, KUMA BANSANTA DA WANI MUKUNHALI. TATABA BANI LABARIN CHEWAR ASALINSU YAN KATSINA NE AMMA ANHAYFETA A GANA KUMA TAYI SECONDARY SCHOOL A KOTONU BENI REPUBLIC, KUMA TA TABA AURE, TANA DA YARO DAYA. TAYI TAFIYA TA DAWO DA WANI BRIEFCASE WANDA AKWAI ABUBUWA A CHIKI SA ANA BUDE SHI DA COMPUTER, HARTA BUDE SHI A GABANA HAR TABANI ZOBE NA ZINARI, TA RUFE SHI HAR TANUNA MIN CHEWAR A NA BIBIYAN RAYUWANTA KUMA TABANI LA BARIN KAKARTA YATURU KUDE DAGA LEBANON ANSAYI KIDA A MAITAMA HAR MILLION DARE DA SABAIN. KUMA TAKANJE TA DUBA AIKIN DA AKE AKIDAN – TAZU DA TAKAR DUN KIDAN DA MAKULLI TA BANI AJIYAR SU. TARE DA BRIFCASE. KUSAN WATA BIYAR YANZU BALABARINTA KUMA LAYIN TA BAYAZUWA, SABU DA HAKA DUK WANDA YA SANTA, KO YAJI LABARINTA YAZO, IDAN HAR TAJI WANAN SANARWA TAZO INBATA KAYANTA. KOMAHAIFINTA YAZO YA AMSHI KAYANANSABO DA HALIN RAYUWA. DUK WAN DA YASAMU LABARINAN YAKIRA HAKABOD LAW OFFICES ABUJA. DALILIN HAKA KOTU TABA DA OFFISHIN HAKABOD LAW OFFICE DAMAR AKIRA SO AKAN MAGANAR. DA WANNAN LAYIN. 08075671234
|
Re: Annoucement!!! See What Happend To This Girl........ by Nobody: 2:16pm On Nov 19, 2019 |
Fine girl,i hope she is alive. 1 Like 1 Share |
(1) (Reply)
Hisbah Bursts Same Sex Party In Kano / COVID-19: Nigeria Police Destroys Food Items In Lagos Market (video) / Rape: UNIBEN Undergraduate Was A Virgin, Says Edo AG
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6 |