Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,224,259 members, 8,058,885 topics. Date: Tuesday, 21 January 2025 at 07:20 PM

Jinkirin Alkhairi Hausa Novel - Nairaland / General - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Jinkirin Alkhairi Hausa Novel (831 Views)

Yar Aiki Return Complete Hausa Novel / Cousins Ne Complete Hausa Novel / Ashe Haka So Ya Ke Complete Hausa Novel (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Jinkirin Alkhairi Hausa Novel by hausaedown: 12:18am On Jul 27, 2022
Abakin k'ofar wani gida ginin k'asa na hango wata matashiyar budurwa tsaye da saurayinta ya parker motarsa jeep, saurayin sanye yake da k'ananan tufafi kansa yasha askin samarin zamani kallo d'aya zakayi masa ka gane d'an hamshaki'n mai kud'i ne.
Saurayin mai suna Ridwan ya jingina jikinsa akan motarsa sai kallon soyayya yake jifar budurwarsa dashi , murmushi ya sakar mata yace"Raihana ki sani ina sonki ina k'aunarki tabbas soyayyarki ta riga tayimin mugun kamu azuciya, aduniya babu abinda nafi muradi sama dake masoyiyata".
murmushi Raihana tayi tace"soyayyarka tayimin dashe acikin zuciyata ka sani har abada babu mai iya rushe ginin da kayi cikin rayuwata,na riga na baka ragamar rayuwata da amanar zuciya da gangar jikina".
"karki damu azamantakewar soyayyarmu babu cuta bale cutarwa, nayi miki alk'awarin idan mukayi aure zan baki farin ciki na har abada".
"dako nafi kowace mace sa'ar samun masoyin gaskiya".
Ridwan ya kalleta cikin shauk'in so da k'aunarta yace"nima nafi kowane namiji sa'ar samun mace k'yak'k'yawa d'iyar mutunci,yanzu dai ki gayamin abinda kike buk'ata in siyo miki idan zan dawo wata rana".
Raihana tayi rau rau da idanunta ta shagwab'e fuska kamar zatayi kuka tace"tun yanzu zaka wuce gida habibi?".
Langwab'e kansa yayi cikin alamar lallashi da tarairaiya yace"eh yanzu zan tafi kiyi hak'uri zan dawo kinji banason ganin b'acin ranki".Bud'e gaban motarsa yayi ya d'auko babbar leda ya mik'a mata ta amsa .
Zaro kud'i yayi cikin aljihunsa ya bata kud'i dubu talatin ta amshe babu kunya kamar ba budurwa ba, cikin fara'a ta sakar masa murmushi tace"nagode habibi".
Ridwan ya girgiza mata kai yace"ki daina yimin godiya kinfi k'arfin komai awurina".
"uhmmmm godiya nake".
"ki rik'e godiyarki nizan wuce aiki companyn mahaifina".
"ubangiji ya kaika lafiya".

Sauke cikakken littafin a shafinmu na

https://www.hausaedown.com.ng/book-jinkirin-alkhairi-complete-by-mugirat-musa/

(1) (Reply)

Do You Need A Plumber? Call Me For Urgent Plumbing Jobs Withing Abuja! / Amnu! / What Do U Want To Change In Yur Body?

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2025 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 12
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.