Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,209,429 members, 8,006,053 topics. Date: Monday, 18 November 2024 at 03:16 PM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Romance / Dating And Meet-up Zone / Need A Hausa Girl (11792 Views)
Re: Need A Hausa Girl / I Need A Hausa Girl Friend: Xtian Or Muslim: Just 4 The Experience: / Need A Hausa Girl (2) (3) (4)
(1) (2) (3) (4) (5) (6) (Reply) (Go Down)
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 8:36am On Jan 03, 2010 |
hmmmmmmmm neman aure a nairaland. hmmmmmmmmmmm muna kallo'n ku. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 9:10am On Jan 03, 2010 |
frgy_: Dan uwa na ba haka bane. Wasa kawai muke yi kuma idan kana son mu chi gaba a lapiya, ka daina kallo'n mu. Ka ji yaya na? lol |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 11:49am On Jan 03, 2010 |
to , bakomi, tin da wasa kuke, ku cigaba. amma ki kula pha, kar wasa ya zama wani abu kuma. gaskia, ni bazan daina kallo ba. da microscopic gilas di na |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 11:57am On Jan 03, 2010 |
To shikenan am'a microscopic gilas din'nan, daga amsterdam aka siyo kwo? Da gaske gilas din ta burge ni. |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 12:17pm On Jan 03, 2010 |
lol . da sada pha gilas din, daga toronto aka turo mun shi ta burge ki ko? wallahi kin san abu mai kyaw. ko kina son irin shi ne? |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:20pm On Jan 03, 2010 |
In ka yada, turo mun na ka ba lepi. yaya ta ke nan. Na gode Allah ya ciko maka da alheri. |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 12:26pm On Jan 03, 2010 |
nawa? innnnaaaa, bazan bada nawa ba. lokachin da na che a turo mun, wata biyar yayi a hanya. idan na baki nawa, sai june ko july zan samu wani. to da me zan dinga kallon ku? |
Re: Need A Hausa Girl by Kelvinj(m): 12:27pm On Jan 03, 2010 |
Wtf is goin on here? Village meeting? |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 12:31pm On Jan 03, 2010 |
Kelvinj:yess ooo, we r planing to capture ur village , and add it to our string of villages |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:32pm On Jan 03, 2010 |
frgy_: Haba yaya ta, kar ka sa ni kuka mana ka turo mun dai ka gani kwo kwanar biyu ba zai yi ba na rantse da Allah ka dinga kalle mu da hanchin ka. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:34pm On Jan 03, 2010 |
[quote a uthor=Kelvinj link=topic=9709.msg5239693#msg5239693 date=1262518040] Wtf is goin on here? Village meeting? Nope not @ all just c atchin fun wiv my Hausa bro |
Re: Need A Hausa Girl by Kelvinj(m): 12:37pm On Jan 03, 2010 |
Ok, then, WELCOME 2 WW3 But b4 the war starts i'll kidnap hairat so she doesnt get hurt |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:40pm On Jan 03, 2010 |
HA HA HA HA HA HA HA HA HA HA HA HA HA Una no go kill me |
Re: Need A Hausa Girl by Kelvinj(m): 12:44pm On Jan 03, 2010 |
So hope say u no dey ur villa |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 12:46pm On Jan 03, 2010 |
haba haba haba, Hairat007, kuka ? Allah ya raba mu da abun kuka. to na ji , kar ki kuka, sannu, kin ji ko? zan baki nawa. mutanen nairalan kuna ganin ta ko?!!! tana so inbata toronto gilas di na kuma tana zagi na. wai nayi kallo da hanchi na. amma na yape mata. duk da zagin , zan bata , ga shi kinga ko, ni mutumun girki ne, guda shida ma na tura maki. |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 12:51pm On Jan 03, 2010 |
Kelvinj:WHAT kelvin don find trouble o. kidnap who. wey i dey here. i no go gree o. na fight till finish o |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:55pm On Jan 03, 2010 |
frgy_: Gaskiya ka na da girki. kai ma kayi hakuri da ka ce ba za ka ban ba ai shi ya sa na ce to ka kalle mu da hanchin ka. Shida kuma ta yi mun yawa. ka dan rege dan allah in ba haka ba, barayi ba za su bar ni ba. |
Re: Need A Hausa Girl by Kelvinj(m): 12:59pm On Jan 03, 2010 |
Gaskiaya ka na da girky, He who wins take her home |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:04pm On Jan 03, 2010 |
Kelvinj: Yes oh i trust u never 2 let go. so now let d fight begin! |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 1:08pm On Jan 03, 2010 |
he? me kika rubuta? wayoooo, me kika rubuta ne? tin da na bada gilas di na , bana gani, hanchin da aka che mu kallo dashi kuma baya aiki. yaa zanyi? wayyyyyooooooo!!!! help!!!!!!! hairat ta qwache man ido!!!!!. ya zan ampani da internet ba ido? HHHIIIIRRRRAAAATTTTT000000077777777777!!!!!! |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:12pm On Jan 03, 2010 |
frgy_: KAI RUFA MUN ASIRI DAN ALLAH KAR SU PARA CE WAR DA GASKE NA KWASHE MAKA IDO FA! AH AH YA KAMATA MA A KWASHE MAKA HANCHIN KUMA WALAHI! AM'A BAN FADA KWOMAI BA |
Re: Need A Hausa Girl by Kelvinj(m): 1:18pm On Jan 03, 2010 |
Frgy, shun make speak english |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 1:24pm On Jan 03, 2010 |
ido bai ishe ki ba, hanchi na kuma?. kunne pha? ita ma a dawka ko? yanzu kin ga, ni da kelvin zamu yaki, yaya zan yaki ba ido, ba hanchi? kuma bazan yarda ya tapi da ke ba. wallahi bazan yarda ba, duk abin da za yi, sai a yi. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:30pm On Jan 03, 2010 |
frgy_: Dan Allah ka daina ah ah ka na son kelvin ya dinga yi mana dariya? ai kai ma kan san cewar wasa kawai muke yi da shi ya ya zai yi ya tafi dani? ai ni ma bazan yada ba. Ka yi hakuri mai gida na. |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 1:32pm On Jan 03, 2010 |
@kelvinj . i dey wait o. the war don start b dat o. hope u don sharpen your keyboard well well. i don ready 4 u. u wan kidnap the queen of my village. God forbid!! |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 1:55pm On Jan 03, 2010 |
Hairat007:to shikenan. in kwantar da hankali na ko?. ba komai. yanzu zan fita, in na dawo ba kia nan, walahi duk mutanen nairaland za su ji wuya, zan ta'yaki from tread to tread sai na ga inda aka sa ki. se na dawo kenan. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 7:19pm On Jan 03, 2010 |
frgy_: Wayo Allah! Na shiga ban dauka ba! |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 3:24pm On Jan 04, 2010 |
Hairat007:bakin dauka me ba? anyway, ni zan yi tapiya, so i wont be here for quana biu ko uku. ki sammu good time. hope kina enjoying din telescopic gilas din. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 12:22am On Jan 05, 2010 |
frgy_: "Na shiga ban dauka ba" a' hausa, proverb ce. Ina za ka ne? Allah ya kiyaye hanyar kuma Allah ya raba mu da wahalan duniya Amin. Ka siyo mana brodi da sauran su kar ka manta fa! |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 12:36pm On Jan 05, 2010 |
hmmm malama Hairat yaya ne? |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 9:32pm On Jan 05, 2010 |
Kenny_G: Kwanar da yawa. yaya ayuka? ina fatan ka na lafiya kwo? sanun ka da zuwa mallam Kenny. |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 12:21am On Jan 06, 2010 |
Hairat007:lafiya lau, me ya farou? |
(1) (2) (3) (4) (5) (6) (Reply)
I'm The Prettiest Girl On Nairaland, See My Picture (mwaah) / I NEED Sugar Mummy IN IBADAN OR LAGOS / Godly Singles Assembly
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 32 |