Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,199,897 members, 7,973,065 topics. Date: Saturday, 12 October 2024 at 07:36 AM

Hausatechs's Posts

Nairaland Forum / Hausatechs's Profile / Hausatechs's Posts

(1) (of 1 pages)

Phone/Internet Market / Yadda Zakayi Transfer Money - Recharge Airtime Da First Bank Transfer Code by hausatechs: 5:36pm On Jul 08, 2020
Assalamu alaikum masu bibiyar wannan website, Kamar yadda muke kawo muku abubuwa masu matukar amfani akoda yaushe musamman wanda suka shafi Technology, Yauma munzo muku da wani abu mai muhimmanci ga wanda suke amfani da First Bank In Nigeria. Abin daza kukoya yau shine Yadda Zakayi Transfer Money - Recharge Airtime Da First Bank Transfer Code.


First Bank yana daya gada cikin manyan bankuna dasuke Nigeria, mutane sun yarda da aikinsu da inganci da nagarta dasuke da ita. First Bank yana da wasu lambobi wato First Bank Transfer Code (*894#) wanda ake amfani dasu wajen tura kudi Transfer Money ko sayen katin waya Recharge Airtime domin samun sauki ga masu amfani da bankin.


Da First Bank Transfer Code cikin sauki zaka iya tura kudi daga bankin first bank zuwa wani first bank ko daga first bank zuwa wani banki daban, Sannan da wannan code (*894#) zaka iya sayen katin waya zuwa layinka dake Nigeria kamar: MTN, Airtel, Glo, 9Mobile da sauransu. Atakaice hanyace mafi sauki wajen amfani First Bank Transfer Code domin rage zirga - zirga wajen zuwa banki domin tura kudi ko zuwa shagon sayar da Recharge Card domin sayen katin waya.



Yadda Zakayi Register Da First Bank Transfer Code Domin Fara Amfani Dashi

Kafin fara amfani da wannan code *894# dole sai kayi Register sannan ka kirkiri wasu lambobi na sirri domin yin abin cikin tsari da kuma tsaro, A Yanzu sai kabi abin dazamu nuna maka domin yin Register First Bank Transfer Code.


* Kadanna *894*0# akan wayarka da layin da aka bude account dashi.

* Zakaga inda zaka saka lambobi guda 4 na ATM Card wanda aka hada dashi lokacin da aka bude maka account.

* Sannan zaka zabi lambobi guda 4 amatsayin Personal Identification Number (PIN) wannan pin dashi zakana transfer ko sayen Recharge Card.

* Wajen zabar PIN Number kakula domin zabar mai sauki domin kada kamantashi, Sannan kada kabari wani yasan dashi domin zai iya cire maka kudi dashi batare daka saniba.


Idan kabi wannan abin damuka nuna akarshe zakaga alamar kayi Register da First Bank Transfer Code kuma zaka iya amfani dashi akoda yaushe Dare - Rana.

Yadda Zakayi Transfer Money Da First Bank Transfer Code Daga First Bank Zuwa First Bank Ko Wani Banki Daban

* Kadanna *894*, adadin kudin dazaka tura, account number wanda za'a turawa kudin, kamar dai haka *894*Amount*Recipientaccountnumber# sai katura da layin dakayi register dashi.

* Zakaga inda zaka zabi bankin dazaka turawa kudin Misali: UBA, First Bank, GTB da sauransu.

* Zakaga inda zaka tabbabtar da suna da kuma account na wanda zaka turawa kudi, indan kayi Confirm babu wata matsala shikenan.

* Akarshe zakaje inda zaka saka PIN Number domin tabbatar da Transfer sai kasaka lamobobin daka zaba wajen yin Register da First Bank Transfer Code sai katura, Zaka samu sako daga First Bank cewa Transfer tashiga ko batashiga ba.


Yadda Zakayi Recharge Card Da First Bank Transfer Code

Idan kana son sayen katin kiran waya daga account dinka na First Bank babu wata wahala aciki, Zaka iya sayen katin daga account dinka dake First Bank zuwa layin daka bude account din dashi kokuma zuwa wani layin waya daban.


* Idan zakayi Recharge Card zuwa layin daka bude account dashi, Kawai zaka danna *894* adadin Recharge Card din daza kasaya, kamar dai *894*100# sai katura zakaga inda zaka saka PIN Number kana sakawa zakaji kudin yashiga layinka.


* Idan kuma lambar dazaka turawa daban take sai kadanna *894*100*07067557575# idan katura zakaga inda zaka saka PIN Number kana sakawa kudin zai shiga.


Yadda Zaka Duba First Bank Account Balance

Domin duba adadin kudin dake account dinka na First Bank kawai zaka danna *894*00# zakaga adadin kudin dake cikin asusunka na First Bank. Da First Bank Transfer Code zaka iya abubuwa dayawa wanda badan wannan Code ba (*894#) sai kasha wahala wajen zuwa banki da kuma bin layi saboda cukowa, Don haka idan baka amfani da (*894#) to yanzu yakamata kafara domin samun sauki.



First Bank Transfer Code Shorts Code

Wadannan jerin lambobi ne da aka gajartasu domin yin amfani ciki sauri, Maimakon bin dogon jeri wajen yin amfani da First Bank Transfer Code wannan jeri zai taimaka wajen saurin zuwa inda kakeson isa idan kana amfani da (*894#) gasu kamar haka:


* Domin Yin Register: *894*0#

* Domin Airtime Recharge Zuwa Layinka: *894*amount#

* Domin Airtime Recharge Zuwa Wani Layin Waya: *894*amount*number#

* Domin Money Transfer: *894*amount*accountnumber#

* Domin Duba Account Balance: *894*00#


Domin Karin Bayani Shiga: https://www.hausatechs.com/2020/07/yadda-zakayi-transfer-money-recharge.html

Romance / 60 Best Feeling Love Quotes For Her Or Him - Romantic Love Quotes by hausatechs: 2:00pm On Jan 19, 2020
Looking for heart touching Love Quotes? Find some of the best romantic love quotes and send them for him or for her. You can use these quotes to express your feelings as well as a daily reminder of your special love.


This is the right time to show love for your lover, these quotes will improve your feelings about how deeply you love her or him. You can share these love quotes to your special ones at any time.



(1) I'm sorry Sweetheart. However, in some cases, I get envious reasoning that another person could make you more joyful than I could.


(2) I show at least a bit of kindness and that is valid, but now it has gone from me to you, So care it simply as I do, Cause I have no heart and you have two.


(3) When it rains you don't see the sun, but its there. Hope we can be like that. We don't generally observe one another, yet we will consistently be there for each other.


(4) I love my eyes when you look into them, I love my name when you say it, I love my heart when you love it, I love my life when you are in it.


(5) Time will constantly fly, however, our adoration will never kick the bucket. Keep in touch and remember me always and my love.

(6) my heart for you will never break. My smile for you never fades. My love for you will never end. I love you.


(7) Love is like playing the piano. learn to play by the rules, after that you must forget the rules and play with your own heart.


(cool I may not the one you dreamed of, but this is true that you are the one I dreamed of. maybe I am not the one you are waiting for, but this is true that I will wait for you till I die. I may not the one you loved the most, but this is that You are the one I love the most.


(9) When some love is gone, it does not mean you should be bitter. it only means you need someone better. keep in mind love always ends for a reason.

(10) When I see your love messages on my phone I feel like am seeing you in front of me, one word from your handwriting it's like delicious food when I feel deeply hungry.


(11) Now I know why I belong here in this world, it's because of you, the more I think of you, the more I like you, the more I desire you.


(12) Even if I am very busy, I am always thinking of you, I am what I am because of you. You are the single source of my being.

(13) Life with you is tranquil yet full of surprises and I am in it for the long haul, Even though you are not always together, you are on my mind.


(14) I have never thought of you as perfect but you are perfect for me, You fill all the corners in my heart, there I have built your temple.


(15) You give meaning to my life, you give me nothing but good feelings, You are my rock and my strength. you are my everything.


(16) If I could sit across the porch from God, I had thanked him for lending me you, I would like to tell you I did not plan any of this, it just happened. I fell in love with you.


(17) You play wonderful music and in hours of loneliness, my soul can hear it, I want to hug you and whisper the most beautiful words to your ear.


(18) Because I know, I'm not beautiful, smartest, or most fun and exciting. But, I do know that No matter how long you look you will never find someone that loves you as I do.

(19) I wish every night I dream about you, and dreams came true, cause in my dreams I'm always with you.


(20) Everybody says you only fell in love once but that is not true, every time I see your eyes I fall in love all over again.

Read Full Here: https://www.hausatechs.com/2020/01/love-quotes-for-her-or-him.html

(1) (of 1 pages)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 35
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.